Jagora Yayin Ganawa Da Fira Ministan Iraki:
Bangaren siyasa, a lokacin da yake ganawa da firayi ministan kasar Iraki Haidar Ibadi a yau, jagoran juyin juya halin muslunci na Iran Ayatollah sayyid Ali Khamenei (DZ) ya yi nasiha ga firayi ministan na Iraki da cewa, kada ku taba amincewa da Amurka domin kuwa a kowane koaci za ta iya cutar da ku.
Lambar Labari: 3481626 Ranar Watsawa : 2017/06/20